Kwanan baya, BFSU da SOAS sun ƙaddamar da haɗin gwiwa tsakaninsu, don kafa kwalejin BFSU da SOAS cikin haɗin gwiwa tare, wannan karo na farko da BFSU ta kafa sashen koyarwa bisa haɗin gwiwar ƙasashen gida da waje. Wannan kwalejin zai fara ɗaukar ɗalibai a digiri na farko a fannin karatu na binciken ƙasashen duniya da na shiyya-shiyya, da ɗalibai a digiri na biyu a fannonin karatu na binciken ...
A ranar 3 ga watan Yuni, mataimakin sakataren majalisar dokokin Cambodian kuma shugaban kwamitin masu ba da shawara ga majalisar Chheang Vannarith ya ziyarci BFSU. Shugaban jami’ar BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian ya gana da shi, inda suka cimma ra’ayi game da zurfafa mu’amala a fannin ilmi da al’adu, da yalwata haƙiƙanin haɗin gwiwa a tsakaninsu....
A ranar 3 ga watan Yuni, ministan kula da harkokin ilmi, da kimiyya, da matasa a ƙasar Georgia Givi Mikanadze ya shugabanci tawaga don kai ziyara a BFSU, inda ya gabatar da jawabi, gami da yin mu’amala da malamai da ɗaliban jami’ar.Jakadan Georgia a Sin Paata Kalandadze, da mataimakin ministan da kula da ilmi, da kimiyya, da matasa Levan Ghirsiashvili, da shugaban jami’ar BFSU kuma mataimakin ...
Daga ranar 11 zuwa ranar 14 ga watan Mayu, shugaban jami’ar BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian ya shugabanci tawaga don kai ziyara a Rasha, inda ya ziyarci jami’o’in MSLU da MSU da RUDN da RSUH da SPbSU da cibiyar nazarin gabashin duniya na kwalejin binciken Rasha, sannan kuma sun ziyarci ofishin jakadancin Sin dake ƙasar Rasha, da ƙaramin ofishin ...
A ranar 20 ga watan Mayu da yamma, shugaban ƙasar Sin Xi Jinping da takwaransa na ƙasar Rasha Vladimir Putin sun halarci bikin ƙaddamar da shekarun ilmin Sin da Rasha a babban taron taruwar jama’a, abin da ya shaida buɗe shekarun mu’amala a fannin ilmi tsakanin Sin da Rasha, waɗanda za a shafe shekaru 2 ana yinsa. Bisa goron gayyata da aka yi, shugaban jami’ar BFSU kuma mataimakin sakataren ...
A ranar 22 ga watan Mayu, mataimakin firaministan ƙasar Moldova kuma ministan harkokin wajen ƙasar Mihail Popsoi ya ziyarci BFSU. Shugaban jami’ar BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian, da zaunannen mamban kwamitin kuma mataimakin shugaban jami’ar Zhao Gang sun gana da shi.Popsoi ya gabatar da jawabi ga malamai da ɗalibai, gami da mu’amala da su....
Daga ranar 22 ga watan Afrilu ga ranar 1 ga watan Mayu, cibiyar kula da haɗin gwiwa da mu’amala a fannin harsuna na ma’aikatar kula da ilmi ta tura tawagar fasahar BFSU don kai ziyara a ƙasashen Jamus da Bulgium da Hungariya wajen nuna wasanni da gabatar da jawabi.Bisa ƙwarewar BFSU a fannin harshe da fasaha, an mai da hankali game da nuna wasanni masu ƙayatarwa. A yayin da ake nuna wasanni, ...
Daga ranar 21 zuwa ranar 26 ga wata, shugaban jami’ar BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian ya shugabanci tawaga don kai ziyara a yankunan Hongkong da Macau da birnin Zhuhai.A yayin ziyarar, mambobin tawaga sun halarci taron ƙoli na sha’anin koyarwa a jami’o’in Times na Asiya, inda suka ziyarci jami’ar CityU, da hukumar kula da sulhuntawa ta IOMed,...
A ranar 20 ga watan Afrilu, shugaban jami’ar Concordia na Edmonton na ƙasar Canada Tim Loreman ya ziyarci BFSU. Shugaban jami’ar kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian ya gana da shi, inda ɓangarorin biyu suka yi shawarwari game da haɗin gwiwa a fannonin bincike a tsakaninsu.