A ranar 17 ga watan Afrilu, shugaban jami’ar IIUM na Malaysia Dr. Osman Bakarya ya shugabanci tawaga don kai ziyara a BFSU. Shugaban jami’ar kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian, da mataimakinsa kuma mamban kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’a Liu Xinlu sun gana da tawagar. Ɓagarorin byu sun yi shawarwari game da haƙiƙanin haɗin gwiwa a fannin ...
A ranar 13 ga watan Afrilu, shugabar jami’ar Dai Nam Dao Thi Thu Giang ta ziyarci BFSU, inda shugaban jami’ar kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian da mataimakinsa kuma mamban kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Zhao Gang sun gana da ita.Jia Wenjian da Dao Thi Thu Giang sun daddale yarjejeniyar fahimtar juna tsakaninsu, abin da ya shaida kafa dangantakar ...
A ranar 11 ga watan Afrilu, shugaban jami’ar VNU-USSH Hoang Anh Tuan ya ziyarci BFSU, inda shugaban jami’ar BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Jia Wenjian ya gana da shi, inda ɓangarorin biyu suka tattauna game da zurfafa mu’amalar malamai da ɗalibai, da gudanar da bincike cikin haɗin gwiwa, da raya haɗin gwiwar jami’o’in biyu.Ɗalibai masu koyon ...
A ranar 3 ga watan Afrilu, shugaban jami’ar Eötvös Loránd Lénárd DARÁZS ya shugabanci tawaga don kai ziyara a BFSU, inda sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Li Hai da zaunannen mamban kwamitin kuma mataimakin shugaban BFSU Zhao Gang sun gana da shi, inda ɓangarorin biyu suka yi tattaunawa game da zurfafa haɗin gwiwa a fannonin koyar da harsuna, da mu’amalar mutane, da horar ...
A ranar 27 ga watan Maris, a madadin sarauniyar Moineath, jakadar ƙasar Cambodian dake ƙasar Sin Soeung Rathchavy ta ziyarci BFSU, inda suka ba da kyautar littattafai ga jami’ar. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian ya gana da ita, inda ɓangarorin biyu suka tattauna game da haɗin gwiwa a fannonin horar da ɗalibai da gudanar da bincike ...
A ranar 17 ga watan Maris, shugaban jami’ar Keele Kevin Shakesheff da mataimakinsa Antonius Raghubansie sun ziyarci BFSU, inda suka gana da shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Jia Wenjian da mataimakin shugban BFSU Zhao Gang. Ɓangarorin biyu sun tattauna game da haɗin gwiwar fannin karatun diflomasiyya don neman digiri na farko, da haɗin gwiwar ...
A ranar 6 ga watan Maris, an shirya liyafa don taya murnar ranar mace ta duniya a birnin Beijing. Mambar majalisar gudanarwa kuma shugabar kwamitin ƙungiyar matan Sin Shen Yiqin ta halarci bikin. Sassan da abin ya shafa, da wakilai da mambobin matan da suke halartar tarurruka biyu na NPC da CPPCC, da ragowar mata ta kabilu daban daban, da matan yankin Hongkong da na Macau na ƙasar Sin, da jami’an ...
A ranar 28 ga watan Fabrairu, BFSU ta gudanar da taro, inda aka jibgen ayyukan da za a ɗauka a sabon zangon karatu na shekarar 2026. Shugabannin BFSU sun halarci taron. A yayin taron, sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Li Hai da mataimakin sakatare kuma shugaban BFSU Jia Wenjian sun tsara matakan da za a ɗauka a sabon zangon karatu.Game da haɗin gwiwar ƙasa da ƙasa, Li Hai ya ...
A ranar 4 ga watan Fabrairu, shugaban ƙasar Uruguay Yamandu Orsi ya kai ziyara a BFSU, sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Li Hai da mataimakin sakataren kwamitin kuma shugaban BFSU Jia Wenjian, da zaunannen mamban kwamitin kuma mataimakin shugaban jami’ar Zhao Gang, da jakadan Sin a ƙasar Uruguay Huang Yazhong, da ƙaramin jakadan Zhang Wenwei a sashen kula da kudancin Amurka ...